ha_tq/pro/04/05.md

132 B

Me ne ne hikima za ta yi wa ɗan idan ɗan bai kyale ta ba, ama ya kaunaceta?

Hikima za ta lura da shi ta kuma kiyaye lafiyarsa.