ha_tq/pro/02/20.md

253 B

A hanyar wa ɗan ya kamata ya yi tafiya?

Ɗan ya kamata yayi tafiya a hanyar mutanen kirki da masu adalci

Me zai faru da waɗanda sun yi daidai?

Waɗanda sun yi daidai zasu yi gida a ƙasan.

Me zai faru da mugaye?

Za a yanka mugaye a ƙasan.