ha_tq/pro/02/11.md

152 B

Daga mene ne hankali da hazikanci zasu cece ɗan?

Hankali da hazikanci zasu cece ɗan daga hanyar mugunta da kuma waɗanda suke tafiya a cikin duhu.