ha_tq/pro/02/03.md

219 B

Yaya ne ɗan zai nema ya kuma bincika hazikanci?

Ɗan ya nema hazikanci kamar azurfa ya kuma bincika shi kamar boyeyen arziki.

Idan ɗan ya nema ya kuma bincika hazikanci, me zai samu?

Ɗan zai samu sanin Allah.