ha_tq/pro/01/18.md

111 B

Mene ne ƙazamar riba take yi ma waɗanda sun rike ta?

Ƙazamar riba tana daukan ran waɗanda suka rike ta.