ha_tq/pro/01/12.md

146 B

Da mene ne waɗanda suke zunubi ke shirin cika gidajensu?

Waɗanda suke zunubi suna shirin su cika gidan su da abinda suka sata daga waɗansu.