ha_tq/pro/01/10.md

154 B

Mé ɗa ya kamata ya yi idan masu zunubi sun yi kokari su rinjaye shi da zunubi?

Ɗa ya kamata ya ki bin waɗanda suna kokarin rinjayan shi da zunubi.