360 B
360 B
Menene Filibiyawa yanzu suka iya sabuntawa?
Filibiyawa yanzu sun iya sabunta damuwarsu game da Bulus.
Wane asiri ne Bulus ya koya a kan rayuwan yanayi daban-daban?
Bulus ya koya asirin rayuwa wadatacciya a wadata da bukata duka.
Ta wane iko ne Bulus ke iya rayuwa wadatacciya?
Bulus na iya rayuwa wadatacciya ta wurin Almasihu wanda na karfafa shi.