ha_tq/php/04/04.md

406 B

Menene Bulus ya gaya wa Filibiyawa su yi a ko da yaushe?

Bulus ya gaya masu su yi farin ciki a Ubangiji kulluyaumi.

Maimakon damuwa, menene Bulus ya ce a yi?

Bulus ya ce maimakon damuwa, ku gaya wa Allah a addu'a abin da kuke bukata, ku kuma gode masa.

Idan mun yi wanan, menene zai tsare zukatan mu da kuma tunanin mu?

Idan mun yi wanan, salamar Allah zata tsare zukatan mu da kuma tunanin mu.