A Inna ne Bulus ya ce yankasancin masu bi na gono wuri?
Bulus ya ce yankasancin masu bi na a sama.
Menene Almasihu zai yi da jikunan masubi a lokacin da ya zo daga sama?
Almasihu zai fasala kaskantattun jikunan masu bi zuwa jikunan ya mai da shi kamar jikinsa mai daraja