ha_tq/php/03/17.md

344 B

Menene Bulus ya gaya wa Filibiyawa su yi game da misalin tafiyan shi?

Bulus ya gaya wa Filibiyawa su hadu su kuma kwaikwayon misalin tafiyarsa.

Menene makomar waɗanda allahnsu shine cikinsu, da waɗanda suke tunani a kan kayan duniya?

Waɗanda allahnsu ne cikin su da waɗanda suke tunani a kan kayan duniya, an ƙaddara su ga hallaka.