ha_tq/php/03/12.md

207 B

Ko da yake bai gama ba, menene Bulus ya ci gaba da yi?

Bulus ya ci gaba da nacewa.

Zuwa ga wane manufa ne Bulus ke nacewa?

Bulus na nacewa ga manufar cin nasarar kyautar kiran Allah na Almasihu Yesu.