ha_tq/php/03/08.md

357 B

Don wane manufa ne Bulus yanzu ya dubi duka abubuwan baya kamar datti?

Bulus ya duba duka abubuwan baya kamar datti domin mai yuwa ya ci riban Almasihu.

Wane adalci ne Bulus ya samu yanzu?

Bulus yanzu yana da adalci daga Allah ta hanyar bangaskiya a Almasihu.

A menene Bulus ke da zumunci tare da Almasihu?

Bulus na da zumuncin wahalar Almasihu.