ha_tq/php/03/01.md

322 B

Don wanene Bulus ya gargadi masubi su lura?

Bulus ya gargadi masubi su yi hankali da karnuka, mugayen ma'aikata, da masu yankan jiki.

Su wanene Bulus ya ce sune masu kaciya na ainihi?

Bulus ya ce masu kaciya na ainihi sune masu bauta ta wurin Ruhun Allah, masu taƙama da Almasihu Yesu, kuma basu amince a jiki ba.