ha_tq/phm/01/14.md

276 B

Menene Bulus zai so Filimon ya yi da Unisimus?

Bulus zai so Filimon ya yantad da Unisimus, ya kuma yadda wa Unisimus ya koma wurin Bulus.

Ta yaya Bulus ya ke so Filimon ya dubi Unisimus a yanzu?

Bulus ya na so Filimon ya dubi Unisimas a matsayin ɗanuwarsa kaunatacce.