ha_tq/oba/01/03.md

4 lines
141 B
Markdown

# Menene ɗaya daga cikin zunuban 'yan Edom?
"Yan Edom su na da girmankai a zuciyarsu kuma sun yarda cewa ba za a iya saukar da su kasa ba.