ha_tq/num/35/31.md

154 B

Wane fansa ne mutane za su ƙarba domin rayuwar mai kisa?

Mutane ba za su ƙarba fansa ba don rayuwar mai kisa ko ga wadda ya gudu zuwa birnin mafaka.