ha_tq/num/35/01.md

214 B

Menene Yahweh ya Umarce kowane ɗayan ƙabilar Isra'ila ya yi wa Lebiyawa?

Ya umarce su su ba wa Lebiyawa waɗansu rabon ƙasar su, birane domin su zauna a ciki, kuma da wuraren kiwo zagaye da waɗannan birane.