ha_tq/num/33/08.md

163 B

Menene ya sa mutanen Isra'ila suka zaɓi su taru a Elim?

Suka zaɓi su taru a wurin domin maɓulɓulan ruwa guda sha biyu da kuma itatuwan dabino suke a wurin.