ha_tq/num/33/03.md

192 B

Menene ya sa mutanen Isra'ila suka iya barin Ramesis a fili ba tare da găba daga Masarawa ba?

Suka yi tafiya a fili daga Remesis domin Masarawa ke ta binne dukan 'ya'yan farin su matattu.