ha_tq/num/32/20.md

274 B

Menene Musa ya shirya zai yi game da rokon da zuriyar Ruben da Gad suka yi?

Ya gaya masu da ce wa idan za su tafi yaki da mazajen Isra'ila kuma su kori maƙiyi cikin kasar, domin sun iya koma kasar malakar su kuma ba tare da zama masu laifi a gaban Yahweh da Israila ba.