ha_tq/num/32/16.md

258 B

Wane alƙawari ne zuriyar Ruben da Gad suka yi wa Musa idan zai bar su su gina ganuwa ta shinge domin dabbobin su kuma birane domin iyalan su?

Suka yi alƙwari su ɖauki makamai su tafi da sojojin Isra'ila kuma baza su dawao ba sai sun kai su wuraren su.