ha_tq/num/32/10.md

286 B

Menene ya sa Yahweh ya ɗauki rantsuwa da ce wa babu wani a Isra'il daga shekara ashirin da fiye da haka sai dai Kaleb da Yoshuwa ne za su ga kasar da ya rantse wa Ibrahim, Ishaku da Yakubu?

Yahwheh ya ɗauki rantsuwa domin ya yi fushi da ce wa mutanen Israila ba su bi shi duka ba.