343 B
343 B
Menene ya sa Musa ya tunani ce wa zuriyar Gad da Ruben suna son su zauna a Yaza da Giliyad?
Ya tunani ce wa suna son su zauna a wurin domin su bar 'yan'uwan su su tafi yaki.
Menene Musa ya tsamani zai faru da zuciyar mutanen Isra'ila idan mutanen Gad da Ruben suka zauna a wurin?
Ya yi tsamani zuciyar mutanen Isra'ila zai samu karaya.