ha_tq/num/32/01.md

261 B

Menene ya sa zuriyar Ruben da Gad suka je su yi magana da Musa?

Zuriya Ruben da Gad suka je su yi magana da Musa domin sun gani cewa kasar Yaza da Giliyad kasa ne mai kyau sosai domin kiwon dabbobi kuma zuriyar Ruben da Gad suna da dabbobi masu dumbun yawa.