ha_tq/num/30/15.md

221 B

Idan mijin yayi ƙoƙarin hana alƙawarin da matarsa ta ɖauka da daɖewa bayan ya ji shi, alƙawarin zai tsaya?

E, zai tsaya, kuma idan ya ƙarya shi, shi zai ɖauki laifin ta kuma zai sha walhalar azabar ƙarya shi.