ha_tq/num/30/09.md

412 B

Idan gwauruwa ko sakakkiyar mace ta yi wa'adi ga Yahweh, wa'adin zai tsaya?

E, wa'adin zai tsaya.

Idan mace a cikin iyalin mijin ta ta yi wa'adi kuma mijin ta ya share shi a ranar da ya ji game da shi, wa'adin zai tsaya?

A'a, wa'adin ta ba zai tsaya ba.

Idan mace a cikin iyalin mijin ta ta yi wa'adi kuma mijin ta ya ji kuma bai ce mata komai ba, wa'adin ta zai tsaya?

E, wa'adin ta tilas zai tsaya.