ha_tq/num/30/06.md

174 B

Idan 'yan matashiya mace da ta yi aure ta yi wa'adodi kuma mai gidan ta ya ji game da shi kuma bai yi komai ya hana ta ba,wa'adodin za su tsaya?

E, wa'adodin za su tsaya.