ha_tq/num/30/03.md

189 B

Idan ƴan matashiya mace mai zama cikin gidan mahaifinta ta yi wa'adi ga Yahweh kuma mahaifin ta ya ji wa'adin amma bai ce komai ba domin ya hana ta ba, wa'adin zai tsaya?

E, zai tsaya.