Menene za su mika a ranar ta farko na nunar fari cikin bikin Makonni kuma menene suka yi a ranar?
A ranar nunar fari, suka bada baikon hatsi ga Yahweh cikin bikin Makonni, kuma suka yi tsarkakar taro domin girmamam Yahweh kuma ba su yi ayukan da suka saba yi ba.