ha_tq/num/28/19.md

576 B

Wane dabbobin hadayu suka za a hadaya lokacin kwanaki bakwai na idin keterewar?

Suka hadaya ƴan bijimai biyu, rago daya, da ƴan mazan rago guda bakwai marasa lahani.

Wane baikon hatsi ne suka ba da shi tare da ƴan bijimai biyu da rago?

Tare da bijimai suka mika lallausan gari kashi uku na garwa wanda aka kwaɓa da mai tare da rago kashi biyu bisa goma.

Menene suka mika tare da rago?

Ga kowane rago suka mika kashi goma na lallausan filawa kwaɓeɓe da mai.

Me ya sa aka ba da rago na miji?

Aka ba da rago na miji a matsayin baikon zunubi domin fansar su.