ha_tq/num/28/14.md

238 B

A yaushe ne za a ta mika wannan bayebaye?

Wannan bayebaye za a ta mikawa kowace wata cikin shekara.

Menene aka mika tare da baikon konawa na kullum da baikon sha?

Na mijin akuya guda daya ne aka mika kamar baikon zunubi wa Yahweh.