ha_tq/num/28/11.md

536 B

Wane dabba ne keɓeɓe da za a dinga hadaya cikin farkon kowane wata?

A cikin farkon kowane wata dabbobin da za a hadaya sune 'yan bijimai biyu, rago daya, da ƴan raguna bakwai marasa lahani.

Menene bayabayen hatsi da za a bayar da bijimai da rago daya?

Baikon hatsin ga kowane daya cikin bijimai biyu da kashi uku bisa goma na filawa mai kyau kwaɓeɓe da mai, da baikon hatsi da gari kashi biyu kwaɓeɓe da mai don rago daya.

Menene baikon hatsi don kowane rago?

Kowane rago yana da humushin laullausan gari hada da mai.