ha_tq/num/28/06.md

204 B

Menene baikon sha ga Yahweh da za a kara a kan baikon konawa na kullum kuma me za a yi da su?

Daya bisa hudu na moɖa na sha mai ƙarfi za a hada tare da bayabayen kuma za a zuba cikin tsarkakan wuri.