ha_tq/num/28/03.md

367 B

Wane dabbobi biyu ne, daya da safe daya da yamma, da za mika cikin bayarwar konawa na ko wace rana.

Hadayun cikin baikon konawa kullum cikin safe da yamma za su zama mazan raguna wanda babu lahani a gare su.

Menene kuma da za su mika tare da hadayan konawa na kullum?

Za su mika mudu goma na lallausan garin filawa hade da kwaɓeɓen maɗa hudu na man zaitun.