Musa ya sa Yoshuwa a gaban Eliyeza firist da dukan jama'a sai ya sa hanuwan sa a kan shi kamar yadda Yahweh ya umarce sa.