Musa ya roki Yahweh ya naɗa wani mutum bisa kan jama'a domin kada su zama kamar tumakin da ba makiyaye.