ha_tq/num/27/09.md

168 B

Idan mutum ya mutu kuma ba shi da ɗa ko ɗiya, wanene na biye da zai ƙarbi gadon sa?

Idan mutum ba shi da ɗako 'ya'yan mata, za a miƙa gadon sa ga 'yan'uwan sa.