Zelofehad ya rasu a jeji ba domin yana cikin waɖanada suka tayar wa Yahweh a ƙungiyar kora ba, amma ya mutu saboda alhakin zunubin sa ne.