ha_tq/num/26/60.md

587 B

Wanene baban Nadab, Abihum Eliyeza, da Itamar?

Haruna ne baban ne Nadab, Abihum Eliyeza, da Itamar.

Menene ya faru da Nadab da Abihu kuma menene dalilin mutuwar su?

Nadab da Abihu suka mutu da suka mika haday da Haramtatciyar wuta a gabn Yahweh,

Menene jimilar maza daga Lebi ma su wata daya ko fiye da haka?

Jimilar maza daga Lebi masu wata daya ko fiye da haka shine23, 000.

Menene ya sa ba a ƙidaya jimilar maza masu wata daya zuwa sama a Isra'ila ba?

Ba a ƙidaya maza masu wata daya zuwa sama a zuriyar Isra'ila ba domin basu da kasar gado a cikin mutanen Isra'ila.