ha_tq/num/26/57.md

450 B

Daga wane kabila ne Gershon, Kohat, da Merari?

Gershon, Koahat da Merari daga ƙabilun Lebiyawa ne.

Daga wane ƙabila ne Lebiyawa, Hebroniyawa, Maliyawa, Mushiyawa, da Koriyawa suka fito?

Lebiyawa, Hebroniyawa, Maliyawa, Mushiyawa, Kariyawa suka fito daga Lebi.

Wanene kakan Amram?

Kakan Amram shine Kohat.

Su wanene ƴaƴan Amram da Yokabed, zuriyar Lebi da aka haifa a Masar?

Yayan su shine Haruna, da Musa, da Miriya, 'yar'uwar su.