Wanene za su samu babban rabo kuma wanene za su samu karamar rabon gadon su?
Babban ƙabilu za a basu babban gado kuma karamar ƙabilu za a basu karamar rabon gado.
Ta yaya za a raba gadon?
Za a raba ƙasar ta wurin Kuriya daga cikin ƙabilar kakanen su.