ha_tq/num/26/23.md

114 B

Menene ƙidayan maza na ƙabilun zuriyar Issaka?

Jimlar kidayar maza daga ƙabilun zuriyar Issaka guda 64,300.