Mazan Eliyab sune Nemuwel, Datan da Abiram. Datan da Abiram suka yi wa Yahweh tawaye su ka bi Korah wadda ya kalubalince Musa da Haruna.