ha_tq/num/26/05.md

171 B

Wanene haifuwar farko na Isra'ila?

Haifuwar farko na Isra'ila shi ne Ruben.

Jimlar maza guda nawa ne a ƙabilar Ruben?

Ƙabilar zuriyar Ruben jemilar maza 43, 730.