Yahweh ya ce masu su kidaya dukan mutanen Isra'íla daga shekaru ashirin zuwa sama, bisa ga kabilar su, wadda da za su iya zuwan yaki.