ha_tq/num/25/16.md

439 B

Me ya sa Yahweh ya gaya wa Musa ya dauke Midiyanawa kamar abokan găba kuma ya ya yi yaki da su?

Allah ya ce wa Musa ya dauki Midiyanawa kamar abokan găba kuma ya yi yaki da su domin sun yi wa Isra'ila kamar abokan găba da makircin su.

Yaya Yahweh ya ce da Kozbi, ɗiyar shugaban Midiyan wadda aka kashe a ranar da aka yi annoba?

Ya ce da Kozbi, ɖiyar shugaban Midiyan wada aka kashe a ranar da aka yi annoba, kamar 'yar'uwarsu.