ha_tq/num/25/08.md

354 B

Menene Allah ya yi domin ya hana su kwana da matan Mowabawa da bautar Ba'al na Feyor, kuma guda nawa suka mutu?

Alaah ya aiki annoba domin wadanda suka mutu sun kai 24,000 a lisafi.

Menene ya faru da Ba'isra'ilen da ya kawo mace Bamidiyaniyawa cikin taro a gaban Musa?

Finihas firist ya dauki măshi ya sokale shi cikin jikunan macen da na mijin.