Yahweh ya ce wa Musa ya karkashe duka shugabanen Isra'ilawa da suka shiga bautar Ba'al na Feyor kuma ka rataye wadacan shugabanen a gaban Yahweh.