ha_tq/num/24/25.md

136 B

Da Balaam ya gama karshen annabcin sa, menene ya yi kuma menene Balak ya yi?

Balaam ya tashi ya koma gidan sa, Balak shi ma ya tafi.